An amince da shi duba abin da ya yi wa yara kanana ya da kanwa yan shekara 9 da 11

Yansandan jihar Imo sun kama wani saurayi dan shekara 23 mai suna  Uchenna Mbahotu bayan an yi zargin cewa ya keta budurcin wasu yara kanana ya da kanwa.

Bayanai sun ce saurayin na zaune a gida daya ne da iyayen yaran suna haya, kuma an yarda da shi bisa amanan zamantakewa, amma ya yi amfani da wannan dama ya ci amanar uwayen yaran ta hanyar yin lalata da su.
Yaran yan shekara 9 da 11 ne kuma yan gida daya ya da kanwa.
Kakakin yansandan jihar Imo Orlando Ikeokwu ya tabbatar da faruwar lamarin ya kuma ce za a gurfanar da wanda ake zargi da zarar yansanda sun kammala bincike.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN