• Labaran yau


  Zargin fyade da dukan budurwa: Gwamna Bello ya yi umarnn binciken kwamishinansa

  Gwamna Yahaya Bello na jihaar Kogi ya bayar da umarn binciken Kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Abdulmumini Danga wanda ake zargi da dukan wata budurwa tare da yi mata fyade.

  Sanarwar haka ta fito ne daga Kwamishinan watsa labarai na jihar Kingsley Fanwo wanda ya ce Gwamna Bello ya bayar da wannan umarni ne domin tabbatar da an yi adalci.

  Elizabeth Oyeniyi ta zargi Mr Danga da dukanta tare da cin zarafin budurcinta bayan ta zarge shi da aikata ba daidai ba a shafinta na Facebook ranar 29 ga watan Maris.

  Ta yi zargin cewa ta bukaci Kwamishina ya kyautata wa iyalinsa a shafinta na Facebook, amma sai ya fusata ya turo wasu mutane suka dauko ta suka kaita wani gidansa inda ya yi mata duka kuma ya yi mata fyade.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zargin fyade da dukan budurwa: Gwamna Bello ya yi umarnn binciken kwamishinansa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama