Wani magidanci ya datse hannun matarsa domin ta je bikin kawarta ba da izininsa ba

Yan sanda a jihar Yobe sun kama wani magidanci dan shekara 22 bayan ya yanke hannun matarsa.

ISYAKU.COM ya samo cewa Baari Bacha, ya yanke hannun matarsa Halima Bulama ne bayan ta ki bin umurninsa na cewa kada ta je wajen bikin kawarta a Damaturu amma sai ta je.

Kakakin yansandan jihar Yobe Dungus Abdulkarim, ya ce Bacha ya fusata ne, bayan zazzafar gardama tsakaninsa da matrsa sai ya dauki adda ya sare hannunta.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN