NSCDC ta kama yan mata ya da kanwa da ke yi wa masu satar mutane leken asiri a Zamfara

Jami'an rundunar NSCDC a jihar  Zamfara sun kama wasu yan mata biyu, ya da  kanwa, bisa zargin yi wa yan ta'adda leken asiri a karamar hukumar Anka.

Bayan jami'an rundunar sun sami bayanan sirri ne, sai suka kama yan matan a hanyar Bagega, na miji da aka kama mai suna Shafi'u Abdullahi, ya gaya wa jami'an cewa tabbas yana yi wa "Shaho" wani kasurgumin mai satan shanaye da satar mutane leken asiri tare da sama masa ababen bukata.

Kwamandan rundunar na jihar Zamfara Aliyu Garba, ya shaida wa manema labarai cewa an kamo wadannan mata ne Binta da Balkisu Hussaini a garin Kwanni na jamhuriyar Nijar, kuma yan matan daya daga cikin kasurgumin mai satar mutane ne mai suna "Jijji".da ya dade yana addabar jama'a a karamar hukumar Anka.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN