Allah ya yi wa Jarumin Finafinan Bollywood na kasar Indiya Irrfan Khan rasuwa ranar Laraba 29 ga watan Aprilu a birnin Mumbai yana da shekara 53 a Duniya.
Fitaccen mai shirya finafinai Shoojit Sircar ya sanar da rasuwaar Irrfan a shafinsa na Twitter ranar Laraba.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari