Makawabta sun kira yansanda bayan sun ga matar tana yawo a titi tana tafa wa ma'aikatan jinkai hannu a Costa del Sol na Torremolinos.
Kotu ta bayarda belin matar bayan yansanda sun gurfanar da ita, amma bayan ta fito daga Kotu, sai matar ta tube zindir ta je ta hai kan motar yansanda.
Yansanda sun shawo kanta bayan sun yi amfani da dabarun aiki, daga bisani suka saka ta a cikin motar daukan marasa lafiya.
Kalli bidiyo
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari