Tarihi da littafan addini musamman Musulunci, sun yi bayanin yadda ruwan Teku guda biyu masu kala shudi da kuma kore mai haske suka hadu a teku amma basu garwaye da juna ba.
Wannan abin al'ajabi yana faruwa ne a tekun Alaska. Domin dai a nan ne ruwan tekun Atlantik mai kalar shudi suka hadu da ruwan tekun Pacific mai launin kore mai haske.
Za ka iya ganin wadannan ruwa guda biyu suna zuzar juna amma fa basu garwaye ba bisa dalilai na kimiyya.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari