• Labaran yau


  Yadda tsoho dan shekara 75 ya yi wa ya da kanwa yan shekara 2 da 4 fyade

  Rundunar'yansandan jihar Anambra ta cafke wani tsoho mai shekara 75 mai suna  Raphael Mbanyereude da aka fi sani da suna Papa Okoye, bisa zargin yi wa yan yara kanana ya da kanwa masu shekara 2 da 4 fyade.

  Wannan tsoho ya aikata laifin ne a garin Okija da ke karamar hukumar Ihiala a jihar Anambra.

  Kakakin hukumar yansandan jihar Anambara Haruna Muhammed, ya ce yansanda sun damke tsohon ne bayan uwar yaran ta kai koke ofishin yansanda.

  Ya kara da cewa Kwamishinan yansandan jihar, John Abang, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan lamarin a sashen CIID na rundunar.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda tsoho dan shekara 75 ya yi wa ya da kanwa yan shekara 2 da 4 fyade Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama