Shugabar wurin aikin mu ta kori ne don na ki yin zina da ita - Matashi

Rahotun Legit Hausa

Neman shishige wa abokan aiki abu ne da ke bata wurin aiki tare da janyo matsaloli daban-daban. Wani mutum mai suna Penjamin Franklin ya koka kan yadda aka kafa masa kahon zuka a wurin aiki daga baya ma aka kore shi saboda kawai ya ki amincewa ya yi zina da shugaban wurin aikin su mace. Penjamin ya ce da farko lokacin da shugaban su ta zo kusa da shi ta yi masa radi a kunne cewa yana da kuruciya ga shi ya yi sa'a a rayuwa bai dauki abin da muhimmanci ba.

Ya ce a lokacin da ya ke tunanin cewa lamarin ya zo karshe kuma za ta dena damunsa kawai zai aka kira shi aka bashi takardar sallama a kan cewa baya aikinsa yadda ya kamata. Matashin ya ce yana zuwa aiki a kan lokaci kamar yadda ya kamata kuma babu wani abinda baya gudanarwa dai-dai gwargwado game da aikinsa.

Mutumin ya ce ya fada wa lauyansa abinda ya faru. Sai dai ya kara da cewa idan da mace ce ta yi karar cewa shugban ta na miji ya nemi ya yi lalata da ita da tuni an yarda. Ya ce lauyoyinsa sun ce akwai bukatar ya gabatar da gamsassun hujjoji kafin su kai batun kara a kotu.

DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari