Fitaccen dan siyasa, kuma tsohon shugaban karamar hukumar mulki ta Kalgo a jihar Kebbi, Alhaji Umar Namashaya Diggi, ya ce matsalar tsaro a Najeriya ba lalurar shugaba Buhari kadai ce ba.
Namashaya Diggi ya yi wannan bayani ne a fashin baki da ya yi a garin Birnin kebbi yayin zantawa da manema labarai.
Ya tabo matsaloli da suka addabi yan Najeriya tare da bayar da shawara ga yan siyasar jihar Kebbi, kan wasu mauhimman ababen rayuwar al'umman jihar Kebbi da ya kamata a duba da idon basira.
Kalli bidiyo a kasa:
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari