Ana fargaban mutane da dama ne suka mutu, lokacin wani mumunar fashi da makami da wasu yan fashi suka yi a wani Banki da ke garin Ile Oluji na karamar hukumar Ile-Oluji/Oke-Igbo a jihar Ondo ranar Alhamis.
ISYAKU.COM ya samo cewa ana zargin cewa wasu yan fashi da makami ne suka kai samamen bazata, lamari da ya yi sanadin salwantar rayukan jami'an tsaro da suka mika rayuwarsu ga Allah, domin ceton jama'a bayan yan fashi sun kashesu.
Hatta kwakwalwar wani bawan Allah, sai da ta fita daga kokon kansa, sakamakon tsananin bala'in barin wuta daga bindigogin yan fashin.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari