Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Alhaji Aminu Shagali, ya yi murabus.
An bayyana cewa Aminu Shagali ya yanke shawarar murabus ne ka shirye-shiryen da wasu yan majalisar ke yi na tsige shi.
Shugaban kwamitin yada labarai majalisar, Tanimu Musa, ya bayyanawa NAN cewa Kakakin ya mika takardar murabus din sa ne a ranar Talata. Ku saurari cikakken rahoton...
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/
Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari