Valentine: Yadda wasu bayin Allah masu tabin hankali suka gudanar da bikin ranar masoya (Hotuna)

Ikon Allah da yawa yake, kuma ya zama wajibi dan Adam ya gode wa Allah bisa yanayi da ya sami kanshi. Wadannana wasu bayin Allah ne da Allah ya jarrabe su da tabin hankali a jihar Edo, amma fa abin da suka yi ranar Masoya na Duniya, watau Valentine's day zai baka sha'awa.

Wadannan masu tabin hankali sun sumbaci junansu ne a yanayi na nuna soyayya da gamsuwa, lamari da ko da a ma'aurata masu koshin hankali ba kasafai ake samun haka ba. 

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari