Wani Alfa ya shiga uku bayan ya dandana abin da ba huruminsa ba, duba abin da ya faru



Yan sanda a jihar Osun, sun gurfanar da wani Malamin addinin Musulunci mai suna Habeebulah AbdulRahma,n wanda aka fi sani da suna El-Edewy, a gaban Kotu a karo na biyu bisa zargin yi wa yar shekara 16 fyade a 2019.

Duk da yake iyayen yarinyar  sun nemi a sasanta lamarin ba a cikin Kotu ba, amma saboda matsi daga kungiyoyi da kafafen yada labarai, sai yan sanda suka sake gurfanar da Habeebullah a gaban Kotu.

An tuhumi Habeebullah ranar Laraba 12 ga watan Fabrairu, da daukan yarinyar, ya kaita wani waje inda ya sadu da ita, da kuma shafar sassa na jikinta.
An bayar da belin sa har zuwa ranar da Kotu za ta sake zamanta.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN