Hotunan tituna da Gwamna El-rufai ya yi wa jama'ar jihar Kaduna kamar a turai

Gwamna jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai, wanda masani ne kan tsari da fasalin birane, ya yi wasu kasaitattun tagwayen tituna da suka birge jama'ar jihar Kaduna, tare da alfahari samun titunan zamani daidai da na manyan kasashen Duniya, amma a cikin birnin Kaduna

Wadannan tituna na cikin manyan ayyuka na a zo a gani da Gwamna El-rufai ya yi wa jama'ar jihar Kaduna..
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN