Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanya hanun amincewa da sabon kayan Sarki, watau tufafin aiki na hukumar gyara hali na kasa watau Nigerian Correctiomal Service.
Shugaban hukumar na kasa watau Konturola Janar, (CG) Mr. Jafaru Ahmed ne ya ambato haka, yayi dasa tubalin ginin gudanarwa na makarantar koyar da aikin ma'aikatan ranar Alhamis a birnin Abuja.
Ya ce shugaba Buhari ne ya rattaba hannu a takardar tabbatar da umarnin canja tufafin aiki na ma'aikatar a watan Juli 2019.
...DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari