Duba yan mata da ke kera burkin hannu na babura da ake sayarwa a Najeriya

Kalli wasu hotunan yarinya da mutane da ke kera burkin hannu na babura ko okada a garin Nnewi da ke kudu maso gabashin Najeria, wanda ke yankin kabilar Igbo.

Ana sayar da wannan burki a zaman kayakin babura a shagunan sayar da kayakin babura a Arewacin Najeriya, amma fa wadannan mutane ne suke karasu da hannunsu.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari