Cikin hotuna: Duba wata gadan sama da Ganduje ke ginawa jama'ar jihar Kano

A ci gaba da gudanar da ayyuka ga jama'ar jihar Kano, Gwamna Umar Ganduje, ya ziyarci aikin gina wata gadar motoci na sama (Flyover) da ake ginawa a Shahuci. Idan baku manta ba, Mataimakin shugaban kasa Profesa Yemi Osinbajo ya kafa tubalin ginin wannan gada wata daya da ya gabata.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post