An kashe mutum biyu yayin tashin hankali tsakanin Yarbawa da Hausawa a jihar Ogun

An raunata mutum biyu bayan an caka masu wuka lokacin da fada ya kaure tsakanin Yarbawa da Hausawa a kasuwar Lafenwa da ke Abeokuta babban birnin jihar Ogun.
 
Jaridar Punch ta ruwaito cewa kakakin hukumar yansandan jihar Ogun, Abimbola Oyeyemi, ya tabbatar da faruwar lamarin , ya ce babu asarar rai.
 
Punch ta ce, rigimar ya faru ne bayan wata jita-jita cewa wasu da ake zargin cewa matasan kabilar Yarbawa ne sun kashe wani Bahaushe.
 
Oyeyemi ya ce an kama mutum hudu, tare da wukake takwas, bayan mumunar tashin hankalin da ya gudana.
 
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN