Akuya ta haifi 'da kama da siffan kan dan adam a garin Argungu (Hotuna)

Likitocin dabbobi a Asibitin dabbobi da ke garin Argungu a jihar Kebbi, sun ga wani abin mamaki bayan wata Akuya ta haifi danta da siffan kan dan Adam, a wani kama daban ranar Litinin 24 ga watan Fabrairu.Likitocin sun taimaka wa Akuyar kafin ta iya haifan jaririn nata.

Sai dai majiyarmu ta ce, Likitocin sun ce basu san musabbabin da ya sa jaririn ya fito da wani irin siffa ba.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post