Yanzu-yanzu: Yansanda sun tamke madugun yan fashi da suka yi fashi a Mpape Abuja

Yan sandan sashen SARS na shelkwatan yan sanda na birnin tarayya Abuja sun yi nassarar damke madugun yan fashi da makami da suka shiga Bankin First Bank da ke Mpape ranar Asabar. Wanda aka damke mai suna Earnest yana amsa tambayoyi a wajen yansanda masu bincike.

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN