Yanzu yanzu; Kotun Majistare ta tasa keyar Mawakan jihar Kebbi 3 zuwa Kurkuku

Wata babban Kotun Majistare karkashin Alkalancin Mai shari'a Sama'ila K. Mungadi ta tasa keyar Mawakan jihar Kebbi guda uku da Gwamnan jihar Kebbi ya yi kararsu a gabanta zuwa Kurkuku har zuwa raanar 22 ga watatn Janairu 2020.

Mawakan sune Musa Na' Allah (Mai shinkafa), Ibrahim S. Fulani da Muhammad Sani (MSani).

Ku kasancec tare da mu anjima domin samun cikakken labarin wainar da aka toya a cikin Kotu tsakanin Lauyoyin Gwamnati da na Mawakan.
  
DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN