Yanzu yanzu: Kotun Koli ta yi watsi da karar Abba ta tabbatar wa Ganduje da kujerarsa

Kai tsaye daga Kotun Koli da ke Abuja, labarin da muka samu ya ce Kotun Koli ta yi watsi da karar Abba Kabir Yusuf, kuma ta tabbatar wa Ganduje da kujerarsa na Gwamnan jihara Kano.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post