Yanzu yanzu: Kotu ta bayar da belin Mawakan jihar Kebbi

Babban Kotun Majistare da ke garin Birnin kebbi, ta bayar da belin Mawakan da Gwamnan jihar Kebbi ya yi kararsu a gabanta.

Gwamna Abubakar Atiku Bagudu ya yi karar Mawakan ne a gaban Kotu bisa zargin cin zarafinsa tare da bata sunansa, na iyalinsa da Gwamnatin jihar Kebbi.

Tuni aka saki Mawakan daga Kurkuku kuma har wasu daga cikinsu sun isa gida.

Ku kasance tare da miu domin samun cikakken rahotu........

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN