• Labaran yau


  Yan majalisan tarayya 4 da suka mutu a bakin aiki a shekarar 2019

  Duba jerin sunayen yan majalisan wakilai da suka riga mu gidan gaskiya a shekarar 2019 da dalilin mutuwarsu.
   

  1. Honourable Rep Olatoye Temitope Sugar
  Jam'iyar: ADP

  Dan majalisa mai wakiltar mazabar tarayya Lagelu / Akinyele, kuma shugaban kwamitin tsare-tsare da bunkasar birane.

  Dalilin mutuwarsa: Harbi da bindiga

  Shekarunsa: (1973 – 9 Maris 2019)

  2. Honourable Rep Jafa’aru Iliyasu

  Jam'iya: APC

  Dan majalisa mai wakiltar Rijau/Magama a majalisar wakilai na tarayya. daga jihar Niger.


  Sanadin mutuwarsa: Rashin lafiya

  Ranar mutuwarsa: Disamba 2, 2019


  3. Senator Benjamin Uwajumogu

   Sanata mai wakiltar Imo ta arewa kuma shugaban kwamitin kwadago da ayyuka a majalisar Dattawa

  Jam'iya: APC

  Sanadin mutuwarsa: Ya yanke jiki ya fadi ya mutu a gidansa

  Ya mutu ranar: Disamba 18, 2019

  Shekarusa: 51


  4. Honourable Rep Mohammed Adamu Fagen Gawo

  Dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar Garki-Babura (Jigawa)

  Jam'iya: APC

  Sanadin mutuwarsa: Wata cuta da ta kama kafafunsa.
  Ya rasu ranar : Disamba 31, 2019

  Shekarusa: 74

  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan majalisan tarayya 4 da suka mutu a bakin aiki a shekarar 2019 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama