Yadda za ka hana netwok aika maka sakonnin sms masu shan kai a wayarka

Sau da yawa jama'a kan hadu da bacin rai sakamakon sakonnin sms da kamfanonin wayar salula ke aika masu ba gaira ba dalili.

Matukar ba ka bukatar wannan sakonnin kuma kana son su daina shigowa wayarka na salula abin da za ka yi shi ne sai ka rubuta STOP a sakon sms ka aika zuwa 2445.

Daga lokacinnan sakonnin za su daina shigowa wayar salularka nan take.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN