![]() |
Hoto: Mallakan BBC |
Ya bada umurnin ne bisa ga rikicin addinin da ke faruwa a kasar a shekarar 1980 musamman a jihar Kano. Kimanin mutane milyan biyu, maza, maata da yara aka kora daga Najeriya. Yawancinsu yan kasashen Afrika ta yamma ne musamman yan kasar Ghana. [Wikipedia]
Ga jerin abubuwan da suka faru a rana irin ta yau:
1983: An fitittiki baki daga Najeriya
1873 Ranar da mayakan Modoc sunka samu nasara kan Sojin Amurka a yakin Modoc
1946 Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya tayi ganawarta na farko
1991 Ranar da Amurka ta kai harin Bam Iraki lokacin yakin kasashen larabawa
1942 Ranar da aka haifi shahrarren da damben turawa, Muhammad Ali
Mun kawo muku rahoton cewa a ranar 5 ga Nuwamban 2019, kungiyar masu siyar da kayan wutar lantarki ta kasar Ghana ta garkame shagunan bakin haure, ganin cewa sun take dokar kasar.
A kalla shaguna 50 na 'yan Najeriya aka garkame a Opera Square da ke tsakiyar Accra, babban birnin kasar, kamar yadda jaridar Daily Trust ta bayar da rahoto.
A makon da ya gabata ne kungiyar ta ba masu shaguna da ba 'yan kasar ba wa'adin rufe shagunansu zuwa watan Nuwamba.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari