Wa'iyazu billahi: An tsinci gawar almajiri bayan an gundule kansa

An tsinci gawar wani Almajiri da aka gundule kansa aka jefar da shi a kan titi a Beji da ke Minna a jihar Niger. Ba a san wadanda suka aikata wannan danyen aiki ba kawo yanzu.
Amma mazauna wannan unguwa sun yi zargin cewa matsafa ne suka gundule kan Almajirin, domin gudanar da lamarin tsafi.

Hakazalika jama'a na cikin fargaba, ganin yadda wannan lamari ya faru a unguwar. Sun yi kira ga hukumomi cewa su yi bincike kan lamarin domin ganin cewa hakan bata sake faruwa ba, tare da kama wadanda suka aikata wannan aiki.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN