Yadda Paparoma ya buge hannun wata mata da ta damke hannunsa, duba abinda ya faru

Shugaban mabiya darikar Katoloka Pop Francis dan shekara 83 ya nemi gafarar jama'a  bayan ya buge hannun wata mata a fusace lokacin da matar ta damke hannunsa ta jawo shi wajenta a St Petes's square a birnin Roma.

Kalli bidiyo a kasa:
DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN