• Labaran yau


  Labari cikin hotuna: Duba gadan karkashin kasa da Ganduje ya yi a jihar Kano

   Wannan wani gada ne da Gwamna Ganduje na jihar Kano ya gina wa al'umman jihar Kano karkashin mulkinsa,. Gadar tana shataletalen Dangi a hanyar gidan Zoo, kuma an kusa kammala shi.

  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Labari cikin hotuna: Duba gadan karkashin kasa da Ganduje ya yi a jihar Kano Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama