Fasaha: Wani matashi ya kera injin samar da lantarki mai amfani da ruwa a Najeriya

Rahotun Legit Hausa

Wani matashi mai shekaru 22 a duniya dan Najeriya ya kera injin samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa a maimakon man fetur. Matashin ya kirkiro da wannan injin samar da wutar lantarkin ne saboda yuwuwar wuyar fetur ko tsadarsa.

A gaskiya wannan kirkira ko kare injin nan ba yana nufin mayar da man fetur maras amfani bane. Ya dai dakile yuwuwar rashin wuta saboda rashin man fetur ko tsadarsa. Mai wannan injin ba zai damu kansa da matsalar man fetur ba.

Dan Najeriyan mai suna Emeka Nelson, ya kirkiro da wutar lantarkin ne wanda ke farawa daga ruwa. Ya kara da kirkirar wani inji wanda ya kira da MGBANWE C12. Inji ne dake mayar da roba, ledoji zuwa fetur, kalanzir da sauran manyan mayuka.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN