• Labaran yau


  Duba matsalolin lafiya guda 6 da yawan amfani da na'urar AC zai iya jawo maka

  Bincike ya nuna cewa yawan zama a cikin iskan na'urar sanyaya daki watau Air Conditioner AC, yana haifar da wasu matsaloli a lafiyar bil'adama wadanda suka hada da.

  1- Yawan gajiya
  2- Matsalolin huhu ko kafar shakar iska a kirji
  3- Bushewar fatan jiki, lebba, da idanu
  4- Yiwuwar ramewa
  5-  Ciwon kai
  6- Duk wadannan ababe da aka ambato a sama za su iya kara tsananta matsalar lafiyarka.

  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba matsalolin lafiya guda 6 da yawan amfani da na'urar AC zai iya jawo maka Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama