• Labaran yau

  Soyayyan shekara 5: Wata budurwa ta kashe saurayinta domin zai auri wata yarinya

  Photo credit: Alamy
  Wata budurwa da ta cika da tsananin kishi, ta kashe saurayinta ranar 24 ga watan Disamba a tsohuwar hanyar Ojo da ke birnin Ikko watau Lagos, saboda yana shirin auren wata budurwa daban a sabuwar shekara.

  Majiyar ISYAKU.COM ya samo cewa saurayinta ya yi soyayya da ita har shekara biyar, amma sai ya nemi wata budurwa daban yana shirin aurenta. Sakamakon haka budurwarsa ta farako ta kashe shi domin a cewarta, ba zai taba yiwuwa ba saurayinta ya auri wata yarinya daban kuma tana kallo. Ta ce sai dai a bayan ranta ko kuma ta kashe shi.

  An shirya daura auren saurayin nata ne ranar 4 ga watan Janairu na sabuwar shekara 2020, kafin ya gamu da ajalinsa a hannun tsohuwar budurwarsa kasa da mako biyu a daura masa aure da sabuwar budurwarsa.

  Majiyarmu ta ce ita ma tsohuwar budurwar saurayin ta kusa kashe kanta, kafin makwabta su cece ta bayan sun farga da abinda ta aikata.
   
  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Soyayyan shekara 5: Wata budurwa ta kashe saurayinta domin zai auri wata yarinya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });