Labari cikin hotuna: Kalli yadda wani bawan Allah ya buge da barci a bayan mota

Allah daya gari daban-daban, wannan wani bawan Allah ne barci ya kwashe shi yayin da yake zaune a bayan wata budaddiyar babban mota da take tafiya. Bisaa ga dukkan alamu wannan dan taliki bai sami wadataccen barci ba da dare, Wannan lamari ya faru ne da safe  karfe 8 a garin Maraba da ke kan titin Keffi zuwa Abuja.


DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post