Labari cikin hotuna: Kalli matar da surar jikinta ya sa maza bankaura a filin jirgi | ISYAKU.COM

Daga karshe, an gano macen da halittan suran jikinta ya tayar wa maza hankali a filin jirgin sama na Kotoka da ke kasar Ghana yan kwanakin baya. An gano cewa wata mata ce mai suna Jay Love, wacce ke aikin sarrafa sauti kuma ma'aikaciyar wajen holewa ne watau Club.

Akwai rade raden cewa Joy Love ta sami manyan baya da take da shi ne sakamakon dashen kimiyyar Plastic Surgery,  amma tuni ta musanta haka, tana mai cewa " wannan halittan baya haka aka haifeni da shi".

Idan baku manta ba, mun kawo maku labarin yadda ganin wannan mace tana tafiya a filin jirgin Kotoka ya sa yan maza suka yi mata caa tare da tsangwaama.

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN