Allah
mai iko, wata budurwa mai suna Queen Okafor wacce ta ce ta fi kowace
mace yawan gashi a jiki ta sako wasu hotunanta kuma take neman saurayi
ko mutumin da zai aureta.
Queen
Okafor ta ce " Ku bincika yau, waye zai auna sa'ar auren Queen Okafor,
budurwa mafi yawan gashi a Afrika. Babu kamata, kuma babu wacce zata yi
gasa da ni a Afrika kasancewata mace ta daban".
DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari