Rahoto daga birnin Abuja ya ce an yi ma wata budurwa mumunan kisa a unguwar Durumi kuma aka yi ma gawarta gunduwa gunduwa kamar yadda wani da ake kira Donald ya ruwaito,
Donald ya ce an adana gawar budurwar da ba a gane ko wace ba a dakin ajiye gawa na Asokoro, tare da rokon jama duk wanda ya ganeta ko yana da wani bayani game da ita ya zo domin karin bayani.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari