Ana zargin cewa wani soji ya bindige wani hazikin matashi a jihar Ogun saboda N200 a cikin kasuwar Oluwanisola da ke kan babbaan titin Ibadan zuwa Lagos.
Wani ganau ya ce " Wani soja ne ya kashe wani hazikin matashi a cikin kasuwar Oluwanisola a Isheri Olafin da ke jihar Ogun saboda N200".
Kalli hotuna:
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari