• Labaran yau

  Dansanda a Kano ya kashe saurayi da ya kammala Digiri daga kasar India

  Rahotanni daga jihar Kano sun ce ana zargin wani fusataccen dansanda ya dirka ma wani saurayi albarushin bindigarsa sakamkon wani zafafan cacan baki da ya kaure tsakaninsu.

  Wanda aka kashe mai suna Mus'ab Sammani ya kammala karatunsa na Digiri a fannin kimiyyar na'urar komputa a kasar India kuma bai jima da dawowa ba daga kasar ta India, kafin ya sami ajalinsa a hannun wani karamin dansandan Najeriya.


  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dansanda a Kano ya kashe saurayi da ya kammala Digiri daga kasar India Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });