Wata Jarumar masana'antar finafinai na Nollywood Omalichaa Elom, ta shawarci sauran Jarumai mata su daina kwana tare da maza musamman masu aure.
Jarumar ta yi wannan zance ne a lokacin wata hira da Inside Nollywood, ta kuma kara da cewa:
" Duk abin da mutum ya shuka shi zai girbe, wannan dokar amana ce. Kada wadannan Jarumai mata su ci gaba da kwana da mazan matan aure, kuma ta haka su kashe masu aure. Idan haka ya faru da su a nan gaba, kada su yi mamaki" inji Omalicha.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari