• Labaran yau

  Wani dansanda ya sha dan kare duka a hannu wasu matasa, karanta dalili

  Rahotanni daga birnin Lagos sun nuna cewa wani jami'in dansanda ya sha dan karen duka a hannun wasu fusatattun matasa bayan yan uwansa sun tsere saboda sun kade wata tsohuwa yayin da suka biyo wani da ake zargin dan Yahoo ne a guje a mahadar Ile-film a unguwar Oshodi.

  Bayan matasa sun kama wannan jami'in dansanda ne, sai suka dinga muzanta shi har da duka, ganin cewa yanuwansa yansanda sun trere, sai ya dinga ba da hakuri kafin aka bari ya tafi, amma fa jiki ya  yi tsami.

  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani dansanda ya sha dan kare duka a hannu wasu matasa, karanta dalili Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });