Tsoron Allah zalla: Dan union NURTW ya mayar da kudi Naira miliyan daya da ya tsinta

Wani bawan Allah dan kungiyar direbobi na NURTW a birnin Zaria mai suna Yusuf Suleiman, ya yi wani abin mamaki inda ya nuna tsoron Allah ya mayar da Naira Miliyan daya da ya tsinta ga mai kudin.

Wannan lamari ya jawo ma al'umma Hausawa daukaka a shafukan yanar gizo  musamman a zaurukan sada zumunta.

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

 Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post