Taron APC a Kebbi: Gwamna Bagudu, Minista Malami, Sanata Aliero sun fadi wani alhairi

Gwamna Atiku Bagudu, Mataimakin Gwamna Samaila Yombe, Ministan shari'a Abubakar Malami
An gudanar da taron masu ruwa da tsaki  na jam'iyar APC a jihar Kebbi, inda aka tattauna ababe da suka shafi dinke baraka, yafe wa juna, tsarin yadda za a taimaka wa jama'a domin rayuwansu ta inganta, mayar da hankali kan harkar tsaro, tare da yin bayanin matsayin da siyasar jihar Kebbi ke ciki.

Latsa kasa ka saurari jawabai

Sanata Adamu Aliero:Sauke sauti Latsa nan

Abubakar Malami SAN:


Sauke sauti Latsa nan

Gwamna Atiku Abubakar Bagudu:


Sauke sauti Latsa nan

Maziyarta taron a dakin taro na shugaban kasa Birnin kebbi

Dan Majalisar tarayya daga Zuru, Kabiru Tukura daga gefen dama

Maziyarta taro
DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post