Sabon fim ya fito daga masana'antar Kannywood, Dan kasa (Gajeren bidiyo)

Fim mai suna Dan Kasa sabon fim ne daga masana'antar Kannywood, wanda fitattun Jarumai suka fito a ciki. Dan Kasa zai gamsar da kai kan halin rayuwa da muke fuskanta a zahiri.

Kalli bidiyo:

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post