PDP ta sake shan kasa a Kotun daukaka kara, an jaddada ma gwamnan APC kujerarsa

Wata babban Kotun daukaka kararkin zabe da ke zamanta a Jos, ta tabbatarwa Gwamna Simon Lalong da kujerarsa ranar Juma'a 29 ga watan Nowamba 2019 . Lalong ya tsaya takara a karkashin jam'iyar APC a zaben Gwamna da aka gudanar a jihar Plateau.

Alkalin Kotun Odumein Otisi ya yi watsi da karar da kara da Jerrimiah Useni dan jam'iyar PDP ya shigar a gabanta bisa dal;ilin rashin madogara. Haka zalika Kotu ta ci taran Useni N200.000.

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post