Labari cikin hotuna: Yadda jami'an FRSC suka haddasa hadari da ya kashe mutum 3

Wani ganau ba jiyau ba ya yi zargin cewa jami'an kiyaye hadurra na kasa FRSC sun hadda wani mumunan hadarin mota da ya yi saanadin mutuwar wasu mutum biyu tare da wani jami'in hukumar ta FRSC bayan sun biyo wata mota da gudan tsiya a Guru Mahara Ji kan manyan tagwayen hanya na Lagos zuwa Ibadan.

Kalli bidiyo:





 DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN