Labari cikin hotuna: Shugaba Buhari ya yi ganawar sirri tare da manyan jami'an tsaro

Kwanaki kadan bayan zaben jihohin Kogi da Beyelsa, shugaba Buhari ya yi ganawar sirri tare da mayan jami'an tsaro da na sauran ma'aikatun tsaro a fadar shugaban kasa na Villa ranar Talata.

Kalli hotuna

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post