Kalli yadda Gwamna Bagudu ya koya wa dalibai Quadrati Equation a cikin aji

Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a shafukan intanet, ya nuna yadda Gwamnan jihar Kebbi Sanata Atiku Bagudu ya dau lokacinsa ya shiga cikin wani ajin makarantar Sakandare, ya koya wa dalibai yadda ake lissafin Quadrati Equation a lokacin da ya ziyarci makarantar a cikin jihar Kebbi.

Kalli bidiyo:

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post