KAI TSAYE: Sakamakon zaben Dino Melaye da Smart Adeyemi sun fara shigowa

Legit Hausa

A yau ake tsageta tsakanin Sanata Dino Melaye na jam'iyyar PDP da
Sanata Smart Adeyemi na jam'iyyar APC a zaben kujerar majalisar
dattawa na wakiltar mazabar Kogi ta yamma.

Kwamishanonin hukumar sun zanna ranar Alhamis sun tattauna kan lamarin zaben kuma sun yanke cewa
ranar Asabar, 30 ga watan Nuwamba, 2019 za'a karasa zaben. An soke
zabe a akwatuna har 53 da ke cikin rumfunan zabe 20 da ke fadin yankin
Yammacin jihar Kogi a zaben karshen makon jiya.

Wannan ya sa aka kashe kuri'u 43, 127 inji hukumar INEC. Smart Adeyemi ya lashe kuri'a 80,
118 ne yayin da Dino Malaye na jam'iyyar hamayya ya tashi da 59, 548.
Tazarar da ke tsakanin manyan 'yan takarar na 20, 570 bai kai 43, 127
da aka soke ba. Sakamakon zaben Kabba Town Hall Masu zabe da aka
tantance: 156 Kuri'u masu kyau: 149 Kuri'u marasa kyau: 7 Jam'iyyar
APC - 48 Jam'iyyar PDP - 98 16:40 PM PU 001/Odaki Ward 002/Kogi LGA
APC - 170 PDP - 123 PU003/Ward D/Lokoja APC - 422 PDP - 85 Unguwan
Pawa PU005 Ward "D" lokoja Apc – 229 PDP – 100 Rimi APC 224 PDP 177
Anguwan Kura APC 349 PDP 86 Inuwa Dagana APC 229 PDP 100 Inuwa Lange
APC 446 PDP 79 Madabo APC 432 PDP 86 Yaragi APC 143 PDP 67. Obatedo
ward 02 Oke Egbe- APC 165 PDP 22 Egbeda Egga/Okedayo ward. Okedayo
quarters ogidi open space . APC 120 PDP 15. Mopamuro LGA Ward 08 Apc
224 PDP 05 Itedo Irunda unit 007, Ward 09 PDP 23 APC 322 Egbeda
Egga/Okedayo ward. Okedayo quarters ogidi open space . APC 120 PDP 15.
Odolu Ward… *Fehinti Oluwa Qtrs Unit 005.* 1. APC – 330 2. PDP – 04
Odolu Ward… *St Andrew School Unit 002.* 1. APC – 225 2. PDP – 47
Odolu Ward… *Sanco Unit 003.* 1. APC – 171 2. PDP – 27 St Barnabas APC
231 PDP 50 Maternity APC 109 PDP 73 GRA PDP 26 APC 72 TOWN HALL PDP 98
APC 48 DEMONSTRATION PDP 66 APC 93 POST OFFICE PDP 55 APC 78 OLD
WELFARE PDP. 56 APC 41 ABU PDP 35 APC 56 Oke Adeye PDP 77 APC 56
PALACE PDP. 53 APC: 133

Previous Post Next Post