Jami'an FRSC sun yi abin mamaki a cikin babban Masallacin Juma'a na wata jihar arewa

Wasu jami'an FRSC rundunar jihar Kebbi a cikin Central Mosque Birnin kebbi
Jami'an hukumar FRSC rundunar jihar Kebbi, ta gabatar da wani sako mai ratsa jiki ranar Juma'a a babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi, bayan Sallar Juma'a da babban Limamin Masallacin Imam Abdullahi Muhktar (Wali Gwandu) ya jagoranci Sallar Juma'a.

Latsa kasa ka kalli bidiyo:Wani babban jami'in FRSC rundunar jihar Kebbi yana jawabi bayan Sallar Juma'a

Jami'an FRSC tare da Imam Muhktar da Na'ibin Liman

Jami'an FRSC a harabar Central Mosque Birnin kebbi
DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post